After the entry of heaven

IDAN 'YAN ALJANNAH SUN SHIGA ALJANNAH,
kuma suka ga cewa basu ga wasu daga cikin
abokansu na nan duniya ba, Zasu tambayi Ubangiji
game dasu.
Zasu ce: "Ya Ubangiji! Ina abokanmu, masoyanmu
su wane da wane? Mun kasance muna yin sallah
da Azumi tare dasu aduniya. Yaya bamu gansu
anan ba?".
Nan take sai Ubangiji ya umurci Mala'ikunsa suje
cikin wuta su zaga su fitar da duk wanda yake da
imani azuciyarsa koda misalin kwayar zarrah ne..
Imam Hasanul Basary (rah) yace: "Ka yawaita
abokanai mutanen kirki aduniya. Domin zasuyi
ceto agareka rananr Alkiyamah. Cikakken aboki
shine wanda zai yi maka dalilin shiga aljannah in
ya samu dama".
Ibnul Qayyim Aljauziyyah yana kuka yana gaya ma
Almajiransa cewa :
"Don Allah idan baku ganni atare daku agidan
Aljannah ba, ku tambaya game dani.
Kuce "Ya Ubangiji akwai wani bawanka wanda ya
kasance yana tunasar damu game dakai ……… (sai
ya sake fashewa da kuka).
ALLAHU AKBAR!!
★ Da wannan nake rokon alfarma wajenku bayin
Allah Nagari, masoyan Allah da Manzonsa (saw).
DON GIRMAN ALLAH ku tuna dani idan har baku
ganni ba.. Kuce ya Allah akwai wani bawanka mai
rauni, Ma'abocin So da Qaunar AnnabinKa (saw)....
Please don Allah kar ku manta dani... (Tears).
Please share dis with your contactsj including me
so that all Muslim brothers and sisters would
remember you.

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Buhari must support benue anti-grazing law

Today is silly questions asking day