Posts

Showing posts from January, 2018

Daily Hadith

Daily Hadith Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuh, Abu Juhaifah (May Allah be pleased with him) reported: Prophet (PBUH) made a bond of brotherhood between Salman and Abud-Darda'. Salman paid a visit to Abud-Darda' and found Umm Darda' (his wife) dressed in shabby clothes and asked her why she was in that state. She replied: "Your brother Abud-Darda' is not interested in (the luxuries of) this world. In the meantime Abud-Darda' came in and prepared a meal for Salman. Salman requested Abud-Darda' to eat (with him) but Abud-Darda' said: "I am fasting.'' Salman said: "I am not going to eat unless you eat.'' So, Abud-Darda' ate (with Salman). When it was night and (a part of the night passed), Abud-Darda' got up (to offer the night prayer) but Salman asked him to sleep and Abud-Darda' slept. After some time Abud- Darda' again got up but Salman asked him to sleep. When it was the last hours of the night, Sal...

kasan dangantakar datake tsakanin idanu biyu

😍kasan dangantakar datake tsakanin idanu biyu? Suna kiftawa atare,motsawa atare,kuka atare, ganin abu atare da bacci atare. Koda kuwa kowanne baya ganin kowanne. To abokantaka zata zama kamar haka! Rayuwa batada manupa idan babu abota. YAU SHINE "SATIN ABOKANTAKA NA DUNIYA" waye babban abokinka? Ka tura wannan zuwaga dukkan abokanka na kirki. Harda ni, in ina cikinsu.ka gani nawa ne zasu dawomaka da sakon. In har mutane bakwai 7 suka dawomaka dashi to kai mutum ne na mutane 🌺🐾🌺INA SONKA/KIπŸŒΉπŸ’πŸ’‹ Ashadariya. Wasu mutanene subiyuπŸ‘―‍♂ sukazo wucewa tawata maqabarta sunajin tsoran shiga saigawani mutum nan 🚢zaiwuce tamaqabartar saisukabi bayansa saida sukaje tsakiya sukece masa ai su tsoran wucewasukeji sai yayi dariya yacemusu ai nima kuwa lokaci da inaraye tsoran binake ta nan hhhhhh wai inkai ne yazakayi Tura wani group din domin suma suyi dariya πŸ˜›πŸ€ πŸ˜˜πŸ€£πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜„

Fadakarwa: Zauren fiqhu

TAMBAYA ======== πŸ‘‡ malam ina so zan fara yin director a masana'antar shirya fina finan hausa ta kannywood shine nake neman shawara daga gare ka, sannan inoso ka fada min cewa wai shin wannan sana'ar ta halatta ko bata halatta ba domin ina gudun shiga cikin haram.  AMSA ===== πŸ‘‡ Wannan Haramun ne gaskiya. Sabida haka ka nemi sana'a gaskiya. Ba sai na fadada bayanai ba, ko Su yan films sunsan abinda sukeyi ba daidai bane. Suna Bada gudunmawa wajen lalata tarbiyyar al'ummar musulmi. Wanda da ace yan matan da suke yin film zasuyi aure Su zauna a gidajen mazajensu suje chan Su nemi aljannarsu a tafin kafar mazajensu kamar yadda sauran mata suke zaune a gidajensu, kuma suma mazajen da suke yin film Su kama sana'ar da musulunci ya yarda da ita, to da hakan zaifi musu Alkairi. Wasu suna cewa wai yan film wa'azi sukeyi. Ni kuma Ina mamaki da wannan lamarin. Tayaya matar da ta kasa zaman aure, zata yiwa wata wa'azi akan zaman aure? Ta yaya wanda zai fito a f...

must read

Must read vry useful: πŸ˜΄πŸ˜€ SOMETHING YOU MIGHT HAVE NOT KNOWN And NEED TO KNOW !! 🐜 Ants Problem: Ants hate Cucumbers. "KEEP the skin of Cucumbers near the Place where they are or at Ant Hole. πŸŽ† To make the Mirror Shine: "Clean with Sprite" πŸ’¨ To remove Chewing Gum from Clothes: "Keep the Cloth in the Freezer for One Hour" πŸ’­ To Whiten White Clothes: "Soak White Clothes in hot water with a Slice of Lemon for 10 Minutes" πŸ™‡ To give a Shine to your Hair: "Add one Teaspoon of Vinegar to Hair, then wash Hair" πŸ‹ To get maximum Juice out of Lemons: "Soak Lemons in Hot Water for One Hour, and then juice them" 🍞 To avoid smell of Cabbage while cooking...

Our Family

[1/23, 8:55 PM] ‪+234 701 001 9991‬: *Vry soon,ur family wil say 2 U:- I'm proud of U.... Ur frds will say:- I'm hapy 4 U.... Ur mate will say:-I wish I were u.... Ur enemies will say:-U have a migthy God.... By d time ur glory will explode ,sudden death will not take u away... U will excel 4rm 1 region 2 another..... Ur generation will b filled with wealth & riches_ Dont b selfish,send dis prayer to 20 people u luv, send it to me if am also dear...love you* [1/24, 11:58 AM] ‪+234 703 683 8849‬: AYATUSH~SHIFAA surorin qur,ani guda shida dake karya sihir ko asiri. 1.sur,atul tauba:ayata 14. 2.sura,ratul yunus ayata 57. 3.sura,atul nahli:ayata 69. 4.sur,atul isra,i:ayata 82. 5.sura,atul shu,ara:ayata 78~82. 6.sura,atul fuslilat:ayata 44 dan allah idan kaima akaturoma kai kokari katurawa sauran yan,uwa muslimi kai ma kasamu naka ladan.allah yasa mudace ameen. [1/24, 9:54 ...

Nigerian politics

Siyasar Nigeria Yan uwana hakika siyasa a nigeria ta kawo cigaba mai matukar yawa idan muka kalla ta fannoni masu yawa a rayuwar mu. haka kuma dai idan muka dubeta ta ta wata fuskar ta taka muhimmiyar rawa wurin raba kawunan al'umma a kasar. yana da kyau na bayyanarwa da yan uwana cewa hakika ni ba dan siyasa bane sai dai ina da yawan bibiyar abinda ya shafi siyasa. hakika abinda ya faru a wannan kasa ranar 24/01/2018 Ya mutukar bani mamaki. wai mutumin da ya mulki kasarnan tsawon shekaru 8 ba tare da ya tsinanawa kasar komai ba in ban da saida kadarorin gwamnati da rabar da kudin kasar ban da cin hancin da yaringa rabawa sanatoci na wajen naira 50million ga kowanne domin su amince da kudirinsa na komawa karo na uku, uwa uba kuma da karya tattalin kasar banda kudade makudai da aka ware da sunan za'a gyara matsalar wutar latarki. Abin mamakin na gaba shine suna ina lokacin da kasar ta fada economic recession, suna ina lokacin da yan naija delta avengers da ipob su...

Jama'a kulura da kyau

★Cikakkiyar nutsuwar ruhi ta tabbata ga mutumin da tunanin laifukansa ya hanashi hangen laifin wani. ★ Kaifin Hankali ya tabbata ga mutumin da yayi aiki da ilimin da ya sani, komai Qankantarsa, kuma ya sanya tsoron Allah adukkan lamuransa. ★ Murna da annashuwa sun tabbata ga Mutumin da Tunanin hisabi ya hanashi tara dukiya ta hanyar Haramun. ★ Wadatar zuciya ta tabbata ga mutumin da kullum yake gode ma Allah akan kowacce baiwar da yayi masa komai kankantarta, kuma ba ya kaiwa Qarar Ubangiji awajen halittunsa. ★ Cikar buri ya tabbata ga Mutumin da kwadayin gamuwarsa da Allah a Lahira ya hanashi dogon burin Zaman duniya.__* *__★ ‘Dandanon zakin imani ya tabbata ga mutumin da ya fifita Son Allah da Manzonsa akan komai na duniya da lahira_ ._* *__★Lada mai yawa ya tabbata ga Mutumin da ya ji kalmar gaskiya (kamar irin wannan daga ZAUREN FIQHU) kuma ya isar da ita izuwa zukatan al’umma ba tare da jirkita komai a cikinsa ba__*

Must read very useful

Must read vry useful: πŸ˜΄πŸ˜€ SOMETHING YOU MIGHT HAVE NOT KNOWN And NEED TO KNOW !! 🐜 Ants Problem: Ants hate Cucumbers. "KEEP the skin of Cucumbers near the Place where they are or at Ant Hole. πŸŽ† To make the Mirror Shine: "Clean with Sprite" πŸ’¨ To remove Chewing Gum from Clothes: "Keep the Cloth in the Freezer for One Hour" πŸ’­ To Whiten White Clothes: "Soak White Clothes in hot water with a Slice of Lemon for 10 Minutes" πŸ™‡ To give a Shine to your Hair: "Add one Teaspoon of Vinegar to Hair, then wash Hair" πŸ‹ To get maximum Juice out of Lemons: "Soak Lemons in Hot Water for One Hour, and then juice them" 🍞 To avoid smell of Cabbage while cooking...

Da'awa

 Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuh, Abu Qatadah (May Allah be pleased with him)reported: The Messenger of Allah (PBUH) said, "When anyone of you enters the mosque, he should perform two Rak`ah (of voluntary prayer) before sitting.'' [Al-Bukhari and Muslim]. May Allahu SWT help, guide, protect, bless, forgive, have mercy on us, save our Iman, grant us understanding and grant us Jannatul Firdaus, amin. `Umar (May Allah be pleased with him) said: I heard Messenger of Allah (PBUH) saying: "If you all depend on Allah with due reliance, He would certainly give you provision as He gives it to birds who go forth hungry in the morning and return with full belly at dusk". [At-Tirmidhi]. `Adi bin Hatim (May Allah be pleased with him) reported: Messenger of Allah (PBUH) said, "Everyone of you will speak to his Rubb without an interpreter between them. He will look to his right side and will see only the deeds he had previously done; he will look to his left...