kasan dangantakar datake tsakanin idanu biyu
πkasan dangantakar datake tsakanin idanu biyu? Suna kiftawa atare,motsawa atare,kuka atare, ganin abu atare da bacci atare. Koda kuwa kowanne baya ganin kowanne. To abokantaka zata zama kamar haka! Rayuwa batada manupa idan babu abota. YAU SHINE "SATIN ABOKANTAKA NA DUNIYA" waye babban abokinka? Ka tura wannan zuwaga dukkan abokanka na kirki. Harda ni, in ina cikinsu.ka gani nawa ne zasu dawomaka da sakon. In har mutane bakwai 7 suka dawomaka dashi to kai mutum ne na mutane
πΊπΎπΊINA SONKA/KIπΉππ
Ashadariya. Wasu mutanene subiyuπ―♂ sukazo wucewa tawata maqabarta sunajin tsoran shiga saigawani mutum nan πΆzaiwuce tamaqabartar saisukabi bayansa saida sukaje tsakiya sukece masa ai su tsoran wucewasukeji sai yayi dariya yacemusu ai nima kuwa lokaci da inaraye tsoran binake ta nan hhhhhh wai inkai ne yazakayi
Tura wani group din domin suma suyi dariya
ππ€ ππ€£ππππππππππππππ
Comments
Post a Comment