ASHE HAKA CIKIN KABARI YAKE TAB!!!
↓↓↓
↓↓↓
Karanta kaji sirrin.
↓↓↓
↓↓↓
↓↓↓
↓↓↓
↓↓↓
↓↓↓
Kasa Tana Kira Sau Biyar (5) a Rana,
kullum
TANA CEWA;-
(1) Ya Kai Dan Adam Kana Tafiya a Bayana
Makomar Ka Kuma Tana Cikina,
(2) Ya Kai Dan Adam Kana Cin Abubuwa Iri-
Iri a Bayana, Tsutsa Zata Cinye Ka a
Cikina,
(3) Ya Kai Dan Adam Kana Kyalkyalta Dariya
a Bayana Da Sannu Zaka Yi Kuka a
Cikina
(4) Ya Kai Dan Adam Kana Farin Ciki a
akaina, Da Sannu Zaka Yi Bakin Ciki a
Cikina.
(5) Ya Kai Dan Adam Kana Aikata Zunubi a
Bayana, Da Sannu Zaka Azabtu a Cikina.
ABIN DUBA ANAN: shin wanne tanaji kayi
ma wannan gurin kafin ka isa zuwa gare
Shi???
YA ALLAH INA ROKONKA KA HASKAKA
KABARINMU, KA TSAREMU DAGA
AZABAR KABARI DAN DARAJAR FIYAYYEN
HALITTA
ameen daure kace ameen bamamaki sanadiyyar wannan addu'a allah yakarba
ameeen
Qabari yana kira...! Ku saurara cikin nutsuwa!. Ya kai dan Adam: ina cike da duhu saboda haka ka tanadi(zuwa da) hasken sallah, ni wurine mai cike da ban tsoro saboda haka ka tanadi(zuwa da) AMINCIN AL-QUR'AN. ina cike da macizai da kunamu saboda haka kazo da sunnar masoyinmu Annabi (S.A.W). Ina cike da azaba ka tanadi (zuwa da)ladan kyawawan aiyuka kama sadakar,kyawawam kalamai ga mumini tausayi da kaunar juna da kiyaye hakkin makota da iyali.
KAR KU MANTA KU SHAGALA😄😝👯💃da Mata🙎ko tarin dukiya💰💷🎁ko mulki👑ko iyali👭 ko kana jin kanka💪😬 INA NAN INATA JIRAN ISOWARKA...! Kuma dalili dayane ze hana mu haduwa "ka tsira da ranka (wato karka mutu) wanda hakan bame yuwuwa bane domin "KULLI NAFSIN ZAHIKATUL MAUT"😭😭 kuma ni dakai mun yarda da haka.
Kada ka/ki karanta wannan sako kai /ke kadai, ka/ki tura shi zuwa ga wasu dan Allah.
╭───────────────╮┃______● ══____⊙°° ┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃███████████████┃┃ 🔘 ┃╰───────────────╯ Ka tura a wani group din za kaga kalar ta canja

Comments
Post a Comment