Car body
Ahaaaaaaaaa kubude kunne👂🏼kusha labarai don yau zan tona asirin maza a WHATAPP 1.idan kaga namiji na yawan sa pic dinsa dana girl frnd din sa toh aure yake so
2.idan kaga namiji ya likewa pic daya toh karshen wankan shine💁🏻
3.idan kaga namiji nayawan sa pic dinsa to budurwa yke nema👩🏼
4.idan namiji nayawan turo miki voice dinsa besan rubutu to dan primary ne🚶🏻
5.idan namiji besan yi magana a grp toh yanmatansa suna dayawa a group din😜
6.idan namiji baya magana a grp se mata sun shigo toh dan san matane💁🏻
7.idan namiji nayawan sa pic dinsa a gidan yan gayu toh gidan abokin abokinsane😂
8.idan namiji nayawan sa pic dinsa yana jikin mota toh wankin mota yke kota abokinsace👯♂
9.idan namiji nasa pic dinsa a guri me kyau to y raka megidansa yawon shan iskane🤣🤣 Nabarku haka in mace tagani tatura wani grp din dan maza sukiyaye😉 mun san komai

Comments
Post a Comment