Dariya dole

[10/23, 8:10 AM] ‪+234 703 630 0397‬: DARIYA DOLE
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Wani mai tallan bread ne irin nakan titinnan mu,sai yaga bus din J5 tashiga gidan mai da daddare sai yabita da gudu kamar yanda suka sabayi,kawai sai ya miqa bread ta window sai yaji ankarba,sai yaqara mikawa sai yaji ankarbe dazai sake miqawa saiyace abani kudin biyun sai yaji shiru, kawai saiya leqa sai yaga ashe akuyoyine a bayan motar
😳😳😳😳😳😳😳
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Dariya small small
Ka/Ki tura don nishadin sauran friends
[10/23, 8:10 AM] ‪+234 703 630 0397‬: LOVE MUKA GAMA DA AMARYAπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

 Wata amarya ce ita da mijin ta sai rannnan tayi shawarar tayi wa mai gidanta abinda zai burge shi,sakamakon kyautatawar da yake yi mata sai ta yanke shawarar tayi mi shi cake tana cikin aiki sai ta samu gwangwanin mai shape din _*LOVE*_ sannan ta kira almajirinta y taya ta aiki,suna aiki yake tambayar ta ya sunan wannan abun sai tace _*LOVE*_da suka gama sai tace ya jire mata tayi wanka kamin megidan ya dawo,sai ta shiga wanka shi kuma ya shiga falo yana hutawa can sai barci ya dauke shi,yana cikin barci sai megida ya dawo ya tashe shi yace kai me kake yi a nan sai almajiri yace _*LOVE*_ muka gama da amarya shine ta shiga wanka ni kuma ina hutawa barci ya dauke ni.πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ @ mukyakyata group

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Buhari must support benue anti-grazing law

Today is silly questions asking day