Fadakarwa

*DON ALLAH KA TURAWA WASU WANNAN SAKON KO DA KUWA KAI BAKA SAMU KARANTAWA BA.*

Innalillahi Wa Inna'ilaihin Raji'un. Misali, Shin Yanzu kai ya zakaji idan kana matsayin dan Jahar Katsina? Kuma Ace duka Jahohin Nageriya jahohine da ba na musulmi ba?

Kwatsam ana haka sai Gwamnatin Nageriya tayi sanarwar Cewa daga Yanzu ta haramta Addinin musulunchi a Nageriya (alhali Ansan 'yan Katsina Su kadaine Musulmi), kwatsam kuma sai ace ai dama Katsinawa ba 'yan Nigeriya bane, 'yan Nijar Ne suka tsallako.

Ana haka kawai sai gwamnatin Nageriya ta Bada Umurni da a Kori duk musulmin da ke katsina ta hanyar fara kashinsu da yiwa Matansu fyade.

Innalillahi Wa'Inna Ilaihin Raji'un Shin ko kasan *Jahar* *Rohingya* dake kasar Burma hakan Ne ya faru yanzu haka? Masu bada agajin gaugawa suka ce basu taba ganin tashin hankali ba Irin wannan.


'Yan Jarida da dama wajen bayyana abinda ke faruwa ga wayannan mutane kuka ne ke hanasu karasa bayanin, Wani abu da zai kara baka tausayi shine, Yawancin mutanen wannan gari matane da yara kanana domin an kashe maza da yawa. Sannan babu soja musulmi ko daya dake cikin sojojin Kasar ta Burma. Duk gwamnatin kasar ta koresu.

Akan haka kasashen musulmi da dama sun kai wa wayannan mutane Taimako da yanzu haka suna bakin Bodar Bangaladash da kasar Miyamar din.

Wani abin ban tausayi kuma shine, Idan dare yayi Wayannan mutane suna fama da Jin matsanancin sanyi haka Idan rana tayi sukanji rana Fiye da tunaninka. Baya ga Yunwar da ke Addabarsu.

Akan haka ne kungiyar IPPS *(Islamic Preaching and Public Service)* dake nan nageriya ta Shirya wani shiri domin taimakawa wayannan mutane da wannan masifa ta same su.

Yanda Shirin zai kasance Shine, a arewa cin nageriya akwai a kalla mutum miliyan ashirin masu amfani da *Facebook* da *Whatsapp.*

Idan aka samu mutum Miliyan Biyar suka bada naira 200 hakika ba karamin kuddi za'a tara ba da zai taimaki wayannan mutane.

Tura naka 200 ko fiye akan Accaunt Number kamar haka:
Acct Name: *Ahalil khair*
Banker: *Jaiz Bank Nig Plc*
Acct No: *0001092143*

Kuma ku sanya su a Cikin addu'o'in ku.

Idan Ma Allah Bai hore ma Abinda zaka tura ba Idan ka turawa wasu Ma zaka samu Lada Fiye da Yanda kake tunani.

Manzon Allah (Saww) Yace, "yaku taron Mata ku Yawaita Sadaka Saboda ni naga kunfi yawa a cikin Wuta." Idan muka fahimci wannan hadisi zamu ga cewa, sadaka tana Kare mutum daga shiga wuta.

Tura wannan Sako ma zuwa ga wasu Sadaka Ne. Ka sani duk wanda ya taimaki musulmi Allah zai taimake shi ko ta hanyar tunkude masa wani sharri.

*Jamilu Sani Rarah Sokoto*
*IPPS National Amir.*

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Buhari must support benue anti-grazing law

Today is silly questions asking day