Fadakarwa

Manzon Allah s.a.w ya ce dauk Wanda yakaranta wannan addua koda sau 1 ne a raiyuwarsa, Allah zai bashi ladan aikin Hajji 360, da ladan 'yanta bayi 360, da ladan sadaka da dirhami 360, da ladan saukar alqura'ani 360, da ladan yayewa bayi 360 bakin ciki da quncin rayuwa. Manzon Allah yana fadar haka sai Jibrilu yazo ya fadamasa Ubangiji Ya rantse da ikonSa da mulkinSa duk wanda ya fadi addu'ar nan a cikin alummarka koda sau 1 ne, Allah Ya lamunce masa abubuwa bakwai :
1. Zai rabashi da talauci
2. Zai kiyayeshi daga tambayar Munkar da Nakir
3. Zai kiyayeshi daga matsewar kabari
4. Zai haramtamasa shiga wuta
5. Zai kiyayeshi daga mutwa katsam
6. Zai bashi damar keta siradi
7. Zai tsare shi daga fushin shugaba azzalumi marar adalci.
ﻻﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠَّﻪ ﺍﻟﺠﻠﻴﻞ ﺍﻟﺠﺒﺎﺭ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠَّﻪ ﺍﻟﻮﺍﺣﺪ ﺍﻟﻘﻬﺎﺭ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠَّﻪ ﺍﻟﻜﺮﻳﻢ ﺍﻟﺴﺘﺎﺭ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻜﺒﻴﺮ ﺍﻟﻤﺘﻌﺎﻝ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ ﺍﻟﻬﺎ ﻭﺍﺣﺪﺍ ﺭﺑﺎ ﻭﺷﺎﻫﺪﺍ ﺍﺣﺪﺍ ﻭﺻﻤﺪﺍ ﻭﻧﺤﻦ ﻟﻪ ﻣﺴﻠﻤﻮﻥ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ ﺍﻟﻬﺎ ﻭﺍﺣﺪﺍ ﺭﺑﺎ ﻭﺷﺎﻫﺪﺍ ﺍﺣﺪﺍ ﻭﺻﻤﺪﺍ ﻭﻧﺤﻦ ﻟﻪ ﻋﺎﺑﺪﻭﻥ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ ﺍﻟﻬﺎ ﻭﺍﺣﺪﺍ ﺭﺑﺎ ﻭﺷﺎﻫﺪﺍ ﺍﺣﺪﺍ ﻭﺻﻤﺪﺍ ﻭﻧﺤﻦ ﻟﻪ ﻗﺎﻧﺘﻮﻥ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ ﺍﻟﻬﺎ ﻭﺍﺣﺪﺍ ﺭﺑﺎ ﻭﺷﺎﻫﺪﺍ ﺍﺣﺪﺍ ﻭﺻﻤﺪﺍ ﻭﻧﺤﻦ ﻟﻪ ﺻﺎﺑﺮﻭﻥ ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻣﺤﻤﺪ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺍﻟﻴﻚ ﻓﻮﺿﺖ ﺍﻣﺮﻱ ﻭﻋﻠﻴﻚ ﺗﻮﻛﻠﺖ ﻳﺎ ﺍﺭﺣﻢ ﺍﻟﺮﺍﺣﻤﻴﻦ
LA ilaha illallahul jalilil jabbar
LA ilaha illallahul wahidul qahhar
LA ilaha illallahul karimus sattar
LA ilaha illallahul kabirul muta Al
LA ilaha illallahu wahdahu lasharika lahu ilahan wahidan warabban washahidan ahdan wasamadan wanahnu lahu muslimun
LA ilaha illallahu wahdahu lasharika lahu ilahan wahidan rabban washahidan a hadan wasamadan wanahnu lahu Abidun
LA ilah illahu wahdahu lasharika lahu ilahan wahidan ahdan wasamadan wanahnu lahu qanitun."
Katurawa yan'uwa musulmai domin suma su samu ladan wannan adduaa

DAN ALLAH KAMAR YADDA WANI YA TURO MAKA KAI MA DAURE KAI SHARING A GROUP'S KO A TIMELINE DINKA DAN YAN'UWAN KA SUMA SU KARANTA.

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Buhari must support benue anti-grazing law

Today is silly questions asking day