Laughter

BANDA DARIYAšŸ˜‹šŸ˜‹šŸ˜‹šŸ˜šŸ˜šŸ˜Admin  ne ya shiga jirgin sama sai ya zauna kusa da wani bature Aka zo rabon abinci aka tambayi bature me kake so kaci? Sai ya amsa da turanci "NOTHING" daga jin haka sai shima admin  da aka zo kansa yace NOTHING a zatonsa wani shegen abinci ne. kawai aka gama raba abinci har takai ga an gama kwashe kwanukan admin baiga komai ba šŸ˜€šŸ˜ƒšŸ˜„Sai ya tashi yaje da kansa ya same su yace šŸ˜„šŸ˜„ ni wlh idan babu NOTHING din ko shinkafa da wake ne a bani Kar yunwa ta kasheni. HhhhhhhhhhhhhhšŸ˜„šŸ˜„

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Today is silly questions asking day

Buhari must support benue anti-grazing law