Kukan kurciya
!.......😭KUKANA😭.......!
--------------------------------------
1..Yushe zan mutu?
2..Kasheni za'ayi?
3..Ina aikata alkhairi zan mutu?
4..Ko ina aikata sharri zan mutu?
5..Dan aljanna ne ni?
6..Ko dan wuta ne ni?
7..Ana karbar ayyukana?
8..Kokuma ba'a karbar ayyukana?
9..Zan mutu ina musulmi?
10..Ko sai nafita daga musulunci zan mutu?
Tambayoyi goma kenan da nake yiwa kaina har yanzu nakasa gano Amsarsu.
🙏Ya Allah kasa mu mutu muna Musulmai,
🙏Ya Allah ka karbi ibadun mu,
🙏Ya Allah karabamu da duniya lafiya,
🙏Ya Allah kashigar damu Aljanna dan rahamar ka,
🙏Ya Allah kayi mana tsari daga fadawa wutar Jahannama,
🙏Ya Allah kasa mu mutu da imani,
🙏Ya Allah kasa mu mutu muna masu jaddada kalmar LA'ILAHA ILLALLAH MUHAMMADUR RASULILLAH S.A.W.
Duk wanda yaga wannan sako ya daure yayi copy ko share don 'yan uwa su Ammafana.😭
#****SHAWARA GA DUKKAN MAI HAWA
"SOCIAL NETWORK" ***@****
<>---->--KA ZAMO MANAGARCHI--<---<>
Akwai ranar da zata zo, lokacin da kowa zai
kalli sunanka amma bazaka kasance Online
ba. A haka zaka kasance...
.. « Offline »
---- Masoyanka zasu yi ta jiranka dan kayi
hira da su,
--------► Amma bazaka sake hawa ba..
---------- Zasu aika maka da sako na E_mail,
---------► Amma bazaka maida masu da
amsa ba...!
--------- Zasu kasance cikin jiranka na
tsawan awanni,
---------► Amma bazaka taba hawa Online
ba...!
Matsayinka a net a kullum zai kasance da
kalmar
“Offline”
A WANNAN RANAR KA TAFI BABU KAI....
Baka da halin yin "chat", "like"
ko
kuma "comment",
Baka da halin bada hakuri ga wad'anda ka
bata wa rai,
A wannan ranar bazaka kasance tare damu
ba,
ZAKA KASANCE CIKIN -----► Kabari,
---------------------► Rami mai Duhu
---------------------► Duk kai kadai..
---------------------► Watakila zaka kasance
mai da na sanin aikata munanan ayyukan
ka!
---------------------► Watakila kuma
kyawawan ayyukan ka zasu zamo abokanan
hirar ka...
Zaka tafi ka barmu, babu abinda zai rage
bayan ka face dukkan abubuwan da ka
rubuta/ da wanda ka rubuta wa abokanka..
Dan haka ka kasance a cikin sanin cewa ba
zaka bar komai ba face alkhairin da ka
rubuta wa kowa da wanda kai sharing a
wall dinka.(amma banda hoton batsa/
hoton masu tallata kansu, sako wanda ya
sa6a wa addinka, da kalmomin da basu
dace ba.., d.s.)
► Akwai wata rana, kowa Allah zai masa
hisabi akan ayyukan shi
► Don haka ka hanzarta chanjawa zuwa
mutum na gari
► Kana da wannan damar, a yanzu haka
kana
“online"
** Keep Share 4 the Sake of Allah Swt!!!

Comments
Post a Comment