Laughter most die
BANDA DARIYA😋😋😋😝😝😝Admin ne ya shiga jirgin sama sai ya zauna kusa da wani bature Aka zo rabon abinci aka tambayi bature me kake so kaci? Sai ya amsa da turanci "NOTHING" daga jin haka sai shima admin da aka zo kansa yace NOTHING a zatonsa wani shegen abinci ne. kawai aka gama raba abinci har takai ga an gama kwashe kwanukan admin baiga komai ba 😀😃😄Sai ya tashi yaje da kansa ya same su yace 😄😄 ni wlh idan babu NOTHING din ko shinkafa da wake ne a bani Kar yunwa ta kasheni. Hhhhhhhhhhhhhh😄😄
Comments
Post a Comment