Live story

🥗DUK WANDA YABIYE BACCIN DARE ZAIGA TSADAR RAYUWA🥗

Juriya da jajircewa shike sa mutum yacika burinsa.
               🍇
Mukasance masu sadaukar dakanmu wajan nemawa rayuwarmu yanci anan DUNIYA da  KIYAMA.
               🍇
Babu wata rai daxataxama komai face ta hana kanta BACCIN DARE.
              🍇
Duk wanda kaji ancemasa WANE toh IDONSA bai RINTSABA.
            🍇
Mulki,Sarauta,Malinta, Daukaka.Sunfi karfin mai Baccin dare.
                🍇             
Kar ka/ki dauki Bacci abokin ryw wataran xai yaudare ka/ki za ka/ki farka lokacin da komai yakurema ka/ki.
Fatan Alkhairi agareku. shawara ce

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Magungunan sanyi ingantattu

Sirrin kaza