Magungunan sanyi ingantattu

CIWON SANYI NA MARA

Hafizu mohd Shuwaki.

08022999691.
08144613030.

Bismillahirrahmanirrahiym.

Kamar yanda kuketa tambayata akan Maganin Ciwon Sanyi Da Alamominsa, Yau Gashi Allah Ya Bani Ikon Yin Rubutu akan Haka.

Menene Ciwon Sanyi?

Ciwon sanyi Yanada ma'ana da Yawa kuma Kowane malamin sanin Magungunan Gargajiya Akwai yanda ya fahimceshi.

Amma a takaice,  Ciwon Sanyi Wani ciwone da yake shiga Jikin Mutum sai Ya fesomasa/ta da Kuraje a gabansa/ta, Ko kuma Ya haddasamaka/ta Kaikayin Gaba, ko Warin Gaba ko Wata Dauda da Idan ka/ta Durza Hannunka/ta A Matsematsinka/ta Sai ka/taga Dauda mai Wari, ko kuma  Kankantarda Mazakutar Namiji,
Da sashi saurin
(INZALI) Da Dauke masa/ta Sha'awa, Dasa Marenansa Daya yafi Daya Girma,
Hakama Yakan sa Mace Tarika Jin Zafi lokacin Saduwar Aure, da sauransu.

MENENE ALAMOMIN CIWON SANYI?

Ciwon sanyi yanada Alamomi da yawa Amma ga kadan daga cikinsu:

1- Jinzafi lokacin Fitsari.

2- Fesowar Kuraje Akan marena ko mazakuta ko mahaifar mace.

3- Zubarda Farin Ruwa.

3- Daukewar sha'awa.

4- Saurin kawowa.

5- Kaikayin gaba.

6- Kankancewar gaba.

7- Jin zafi lokacin saduwa.

8- Tsananin Ciwon mara lokacin Al-ada.

9- Daukewar NI'IMA ga ya mace.

10- Yana hana Haihuwa.

Dasauran Cutututtuka Masu yawa.

Jama'a kuyi Hakuri Anan Zan Diga Aya Sai mun hadu A Rubutuna Na Gaba Mai suna

YANDA AKE HADA MAGNIN CIWON SANYI.

Yana nan Fitowa INSHA'ALLAHU.

Don neman Karin bayani ko Shawara ko gyara sai atuntubemu ta wadannan Lambobi kamar Haka

08022999691.

08144613030.

Ko ta email Addres

 Hafizushuwaki@yahoo.com

Marubuci

Hafizu Mohd Shuwaki.

Comments

  1. ASSALAMU,ALAIKUM ME YAKESA IN ANGAMA FITSARI SAI AN MIKE RAGOWA YAFITO

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Sirrin kaza