Majalisar dinkin so da kauna ta duniya
[10/26, 8:42 AM] +234 810 859 6193: A yaune majalisar dinkin SO
da KAUNAH ta
bada sanarwar cewa xata
rufe dukkanin
ASIBITOCIN KALAMAI dake
kula da masu
fama da ciwon LOVE
matukar basu kara
samar da ingantattun
kalamai ba. *Bayan haka
shugaban kungiyar
WOMEN
LOVERS ASSOCIATION
(WOLSA) ta jajantawa
wadanda fitinar gobarar
YAUDARAH ta cinye
kogon xuciyarsu,
sai dai ‘yan LOVERS
SERVICE sun sami nasarar
ceto hudu daga
ciki. *Baya ga haka An samu
rahoton cewa
farashin
SO da KAUNAH ya karu da
kashi 47% cikin
100%
sai kuma CIN AMANA ya
sauka da kashi 70%
cikin 100%. *Sannan Sabon
shugaban kasar
NIGERIA
GEN. MUH‘D BUHARI yace
xa‘a bawa
kowacce budurwa CARD
READER ahannunta
domin tantance mayaudaran
samari.
Shugaban
kasar ya kara da cewar babu
kishiya
ga duk budurwar da tayi aure
domin shima cin
hancine. To jama‘a karshen
takai tattun labaran
kenan. 😂😂😂������😝😝😝😛😛😛😜?😜?😋😋😋
[10/26, 9:15 AM] +234 906 159 9227: INA SONKU,SABODA ALLAH GAWANNAN SABODA MASOYA IDAN KAKARANTA KATURAZUWA WANI GRP DOMUINSUMA SUKARU
❤❤❤❤❤❤❤
A soyayya babu kunya.
A soyayya babu tsoro.
A soyayya babu cin amana.
A soyayya babu karami babu babba.
A soyayya babu attajiri babu talaka.
A soyayya babu jan aji.
A soyayya babu hanzari.
A soyayya ake samun yarda.
A soyayya ake jin dadin rayuwa.
A soyayya ake samun farin ciki.
A soyayya ake shiga kunci.
A soyayya ake abota.
A soyayya ake samun karamci.
A soyayya muke rayuwa.
A soyayya muke farin ciki.
A soyayya muke aure.
A soyayya muke samun 'ya'ya.
A soyayya muke furta kalamai.
A soyayya aka san farin ciki.
A soyayya aka san bakn ciki.
A soyayya aka san aure.
A soyayya akaSannan kuma SO=so wani shaukine na zuci dake
ziyarar masoya guda 2 batare da
yashawarcesuba,kuma so tamkar glass yake idan
kafasa baya kwasuwa koda kayi manejine baya
taba komawa daidai. Hakika So dafine,So gubane,
So Masifa ne, ga wanda Allah ya jarabce shi da
shi.So wata yanace da kan Makantar da idanun
Masoya, ga barin ganin laifin juna. So shi ne abu
mafi girma da yake iya sarrafa zuciyar kowanne
irin Mutum. So wani haske ne, da yake haskaka
zukatan Masoya. So na gaskiya, shi ne ginshikin
dorewar Soyayya. So na gaskiya shi ne, ka so
Mutum don Allah, ba don wani dake tare da shi
ba, ko abin hannunsa ba. So kan iya zama
linzami, ga duk wani da ya tsinci kansa a tarkon
sa. So wani Marurune, mai yawan azabtar da
zukatan Masoya. So wani tsirone da kan iya
tsirowa a zuciyar duk wanda ya ga dama. So ba
ruwansa da Kyau, kudi ilimi mulki ko nasaba da cancanta ♥♥MA'ANAR SOYAYY♥♥
Soyayya nada ma'ana dadama amma tafi tsayuwa akan gamon jini dazaran jinin mutanen biyu yahadu sai so ya darsu azukatan su
T Soyayya wata abace dake shiga cikin zuciya batara da kasaniba kuma itace jigon rayuwa
♥♥FARILLAN SOYAYYA♥♥
1 Tsoron Allah.♥
2 Hakuri.♥
3 Rikon Amana.♥
4 Kulawa.♥
5 Rikon Alkawari.♥
6 Fadar Gaskiya.♥
7 Tsafta.♥
8 Kwalliya.♥
9 Kalaman Soyayya.♥
10 Kunya.♥
11 Kishi.♥
12 Kulawa.♥
13 Iya magana.♥
T ♥♥SUNNONIN SOYAYYA♥♥
1 Zuwa zance.♥
2 Kyauta.♥
3 Tattali.♥
4 Yabawa.♥
5 Tarairaya.♥
6 Kawar da kai.♥
7 Mutunta juna.♥
♥♥MUSTAHABBAN SOYAYYA♥♥ 1 Shagwa6a.♥
2 Iya kallon SO.♥
3 Dawainiya.♥
4 Mutunta dangin juna.♥
5 Iya tura sako a waya.♥
6 Kiran juna a waya.♥
7 Yiwajuna Murmushin Soyayya.♥
♥♥ALAMOMIN SO♥♥
Akwai alamomin dake fitar da so, masu
tarin yawa suke bayyana soyayya ga kadan
daga ciki.
1. ♥KUNYA♥
da zarar soyayya ta fara shiga ko da ba a yi
furuci ba
sai kunya ta shiga tsakani, sai
aga masoyan a junansu suna jin kunyar juna.
2. ♥YAWAN KALLO♥
wannan alamace ta soyayya,misali ta hanyar
yawan satar kallo, idan masoyi yana kallon a
bin
son shi da ya waiga sun
hada ido xai kawar da kansa.
3. ♥FADUWAR GABA
♥
a lokacin da soyayya ta fara shiga xuciyatr
saurayi ko budurwa xa ka samu da zarar sun
hango juna kowa sai gabansa ya fadi
4. ♥YAWAN AMBATO♥
matukar soyayyar saurayi ta kafu a zutciyar
budurwa ko ta budurwa ta shiga ran saurayi
xaka samu yana yawan kawo labarin wanda
yake so din ako yaushe,
kuma duk inda ya ji an fara labarin wanda yake son xa
kaga ya nutsu yana sauraro.
5. ♥TAUSAYI♥
soyayya musamman ta gaskiya tana tare da
tausayi. Kuma sau tari zakaga masoyi ko
masoyiya suna matukar tausayi ga junansu
har hakan na haifar da damuwa ko saurin
kuka musamman mata. Assalamu Alaikum. Barka da hawa online!!!
Akwai dadin karantawa sosai.
Mutane iri Uku ne 3
1:- Wasu kamar Guba ne Gudunsu akeyi. 😡
2:-Wasu kamar Maganine akai-akai ake Bukatarsu. 👷👷
3:-Wasu kuma kamar Abinci ne a kullum Dole ne aneme su. 👳👳
Kayi kokari ka Zama wanda a kullun ake nemansu sabo da amfani. 👏👏
Idan ka kwanta Bacci baka Sani ba wane ne zai tasheka: Iyalinka ne ko Mala'ikan Kabari ne???
Ka Zama cikin shiri a kullum. Kada a riske ka.🙆🙆
Ana yin Da-na-sani ne a kan magana, Amma ba'ayi a kan Kawaici. Kama bakinka Duk lokacin da zakayi magana ba shi da Amfani.🙊🙊🙊🙊🙊
Kada ka damu da masu kulla maka Sharri Duk iya kokarinsu Basu Wuce zartar da Kaddarar Allah a Kanka ba. 💂💂
Alamomin Tsoron Allah Biyu 2 ne;
1:-Fadin gaskiya da cika Alkawari da Rikon Amana. ✊✊
2:-Jan tausayi da Kyautatawa Mutane. 🙇🙇
Ya Allah ka samu a Cikin Masu Tsoronka Amen
Dan Allah ka taimaka ka turawa Groups Uku 3 tare da friends dinka Uku
Allah yasamudace daganaku sultan

Ameen
ReplyDeleteআমি মোঃরকি ইসলাম । পেশায় একজন প্রবাসি। বর্তমানে মালেশিয়ায় বসবাস করছি। ব্লগ পড়তে ও আর্টিকেল লিখতে পছন্দ করি
ReplyDeletesad dp
Sad status in hindi
LOVE QUOTES IN HINDI
what is love?
font copy and paste
অনলাইন কাজ