Matsala a yau
[10/23, 8:09 AM] +234 703 630 0397: KISHIYA A KASAR HAUSA
wata musulma ce tayi kawance da wata Karista a social media har takai suna ziyartar Juna, ran nan sai wannan musulmar take shawartar kawarta da ta amshi musulunci sai kawar tace ta yarda amman da sharadi idan har zata amince mata ta auri mijinta saboda yana da kamun kai, ga kudi, ga kyau ga ilmi ga.... Sai musulmar tace ke wasa fa nake maki ai damu da ku duk lalube ake kawai kirike naki yama fi dacewa dake😀😁😀😂
[10/23, 8:09 AM] +234 703 630 0397: 😄😄😄😄😄wani mutumi ne ya aure mata uku.daya daga cikinsu yar boko ce kwatsam rana daya sai ya kwashe su izuwa wajen cin abinci wato restorant sai ya tambayi kowacce acikin su abinda za'akawomata kowacce tafadi gami da irin wasalin da takeso guda aka samata nama wato(meat).gudan kuma kifi wato(fish) ta karshen kuma ganda bayan ta farkon ta gama sai tace honey wen u ar done meet me outside ahh sai ta biyun tace oho hakane itama tana gamawa tace honey fish me out side haba itako ta karshen abunka da matan mu hausawa itama tace honey gandarami outside😂😂😂😂😄😄😄😄😄😄

Comments
Post a Comment