New brand of car
*WACCE IRIN MOTA ZA KA SAYA MIN?*
Saurayi Ne Ya Je Zance Wajen Budurwar Sa...
*Saurayi*: Sweety an tashi lafiya?
*Budurwa*: Normal... (ta amsa da kyar)
*Saurayi*: Sweety an kusa daura mana aure amma har yanzu baki daina yi min wulakanci ba.
*Babudurwa*: Mtsw... (ta dan yi tsaki) ni fa barci na ke ji.
*Saurayi*: dama ba wani abu ne ya kawo ni ba illa in tambaye ki ko kin iya tuki. Domin ina son matata ta kware a tuki
*Budurwa*: hmmm Honey ke nan shi yasa nake matukar sonka.
*Saurayi*: hmmm
*Budurwa*: To wace irin mota za ka saya min?
*Saurayi*: Mota kuma? (cikin mamaki ya tambaya)
*Budurwa*: Eh mana ba yanzu ka tambaye ni ko na iya tuki ba?
*Saurayi*: chaf chaf ni fa tukin tuwo nake nufi Buhun Masara aka bani.

Comments
Post a Comment