Norms and values
Uztazz da budurwarsa........Wani uztazz ne kullum in yaje gurin budurwarsa baida wani magana sai wa'axi, ma'ana ta ji tsoron Allah ta bi duniya a hankali, sai wannan budurwar tace ita ko sai ta gwada shi ta gani in mai tsoron Allah ne........suna cikin magana sai ta kama mai hannu...... Ustazz yace "Subhanallahi" ta rungume shi yace "Alhamdulillah" tai mai Kiss💋💋💋 yace "Masha Allah" da ta sake shi yace "Astagfurillah". 😀😀😀.
Banda dariya plz, don ni ma ban yi ba. Aha.
Comments
Post a Comment