Sirrin kaza

DA KAZA AKE CI
DON SAMUN  WADATACCIYAR NI'IMA GA YA MACE.

Marubuci: Hafizu Mohd Shuwaki
08144613030.
08022999691.

Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jinkai.
Duk matar da Take son Ni'imar ta Ta Karu Kuma Ta kara tsukewa Sai ta nemi Kaza Matashiya Ta yanka Amma Kada ta Fedeta Kawai Kasanta Za'a Fasa A Cire kayan Cikinta Sai A Tura Saiwar BAGARUWA Da ALBASA A ciki a zuba Man Hulba Da Man Ridi
Da Kayan Yaji.

Idan kika Saka Wadannan Abubuwa A cikin kazar Sai Ki daure Inda kika Fasa, Sai ki dora ta Akan Wuta Har sai Ta Dahu, Kamar dai yanda Kike dafa Kaza, Idan ta dahu Sai Ki sauke Ki cinye Naman Ki shanye Roman.

Inshaallah Bazaki dau Minti 15 ba Sai kinji Chanji A jikinki.

Kuma Wadda ta Haihu idan tayi wannan Hadin Zata Koma Kamar Yanda take A da, da Izinin Allah.

Ki Turawa yar Uwarki Dan Itama Ta Jarraba.

Don Turo mana Tambaya ko Karin Bayani Sai Ku Tuntubemu Ta Wadannan Lambobin Kamar haka.

08022999691.

08144613030.
 Daga Hafizu Mohd Shuwaki.

Comments

  1. Mungode zan iya sa gadali da minannas? Kuma zan iya cinta two weeks kamin mijina yadawo?

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Magungunan sanyi ingantattu