The hero of the world
[11/29, 10:55 AM] +234 810 859 6193: Halima Abubakar KD
ABINDA YASA NABAR AQIDAR SHI'A.
Ni suna na Alhj Adam, mazauni kaduna, na kasance acikin wannan aqidar tun tuni har nakai matsayin shugaban HURRAS a yekinmu (ugw. Rimi) da kewaye. Wallahi wallahi wallahi wannan maganar dazan fada babu kage acikinta
Ni Alhamdulillah inada rufin asiri dai-dai gorgodo, sai nabiyawa kaina zuwa aikin haji.
An rege saura kwana kadan zamu tashi, abokaina wanda basai na kama suna ba, sukayimin rekiya zuwa airport, bayan zan tafi shiga jirgi sai suka cemin, zamu baka saqo idan kun sauka a madina, idan ka ziyarci Annabi SAW, ka la'anci wane da wane, sai bance musu komaiba nayi murmushi nashiga jirgi. Bayan mun sauka madina an kaimu masauki mukayi wanka nashirya sai natafi masallaci nayi nafila sai nazauna ina hutawa, take sai bacci ya daukeni, nan take sai nayi mafarki da Annabi SAW. Wallahi sai naga mutane biyu a tare dashi, damansa yace SAYYADI ABUBAKAR NE, hagunsa yacemin SAYYADI UMAR NE. Sai yace sune akabaka saqo kajefesu ka la'ancesu ko? To kafin kafara dasu kafara dani.
Wallahi sai nafara magiya ya Rasulullah kayi haquri wallahi ban amsamusuba, ni bazan iyaba hakanan dai sai yacemin kallican, dubawan dazanyi sai ga abokaina acikin irin wata wuta wacce bazan iya misaltataba, yacemin to can shine makoman mai zagin sahabbaina.
Nafarka daga bacci a firgice, sai nakira waya gida intambaya ina abokaina nayi ta kiran wayansu bata shiga......
Sai akacemin ai dasuka rakaka kafin sudawo sukayi hadari suka mutu, kuma dukkansu yan nan Kaduna ne.
Nadimauce sosai nan take nafita daga aqidar, nayi Allah wadai da ita.
Dan Allah idan kasamu wannan saqon katurama jama'a saboda katayani isarwa. Wallahi babu qage acikin wannan zancen, saboda qarya da Annabi SAW shine karshen bala'i.
Allah katsare mana imaninmu.
[11/29, 1:56 PM] Ibrahim Usman: 💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠
```DAGA CIKIN AIYUKA MASU SAUKI DA SUKE KAI MUTUM ALJANNA```
*1- kulawa da Maraya*
Annabi s.a.w yana cewa:
*(Ni da mai daukar nauyin Maraya a Aljanna kamar haka muke, sai yayi nuni zuwa ga yatsarsa manuniya da ta tsakiya sai ya buda tsakaninsu)*.
📒 @رواه البخاري.
*2- Yin Zikiri bayan kare Alwala*
Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Babu wani daga cikin ku da zaiyi alwala sannan ya kyautata alwalarsa, sannan bayan ya gama yace:*
```{أشهد أن لا إله إلا الله وحده لاشريك له و أشهد أن محمدا عبده ورسوله}```
Face an bude masa kokofin Aljanna guda Takwas, yana shiga ta inda yaga dama).
📕 @رواه مسلم.
*3- Yin Sallar Assuba da La'asar acikin Jam'i*
Annabi s.a.w yana cewa:
*(Duk wanda ya sallaci Sanyi guda biyu "yana nufin sallar asuba da La'asar" ya shiga aljanna)*.
📗 @البخاري ومسلم.
*4- Kiyaye Salloli guda biyar na Farillah akan lokacinsu*
Annabi s.a.w yana cewa:
*(Dukkan wanda ya sallaci sallolin farilla akan lokacinsu, yana da alkawari awajan Allah Ya shigar da shi Aljanna)*
📘 @رواه أحمد وأبو داود والنسائي.
*5- Yin biyayya da kyautatama mahaifa*
Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Allah Ya tumurmusa hancinsa, Allah Ya tumurmusa hancinsa, Allah ya tumurmusa hancinsa) sai akace: wanene ya Manzon Allah?? sai yace (wanda ya riski mahaifansa guda biyu ko guda daya bayan girma ya kamasu, sannan bai shiga Aljanna ba)*.
📙 @رواه مسلم.
*6- Kiyaye Harshe da al'aura*
Annabi s.a.w yace:
*(Wa zai kiyaye min tsakanin labbansa guda biyu "yana nufin harshe" da al'aurarsa, ni kuma zan lamince masa shiga aljanna)*
📒 @رواه البخاري.
*7- Yin Sallah raka'a biyu bayan alwala tare da halarto da zuciya lokacin sallar.*
Annabi s.a.w yace:
*(Babu wani musulmi da zaiyi alwala sannan ya kyautata alwalarsa, sannan yayi sallah raka'a guda biyu, ya fiskanci Allah a cikin sallarsa da zuciyarsa da fuskarsa, face Allah Ya bashi Aljanna)*
📕 @رواه مسلم.
▪▫▪▫▪▫▪▫▪▫▪
*Allah sanya mu a Aljanna madaukakiya, Ya bamu ikon aiwatar da Aiyukan alkhairi masu yawa*
Allah Ne mafi sani.
[11/30, 8:28 PM] +234 813 402 7682: YANZU AKA FARA KASHE MAZA
Idan har al'umma da manyan mu za su ci gaba da satar kudin talakawa suna ciyar da yayansu da biyan karatunsu suna barin talakawa da yunwa yanzu aka fara. Idan har neman auranmu hausawa bai sauya daga yanda muke barin kudi da nuna tsiraici da aure don abin duniya ba yanxu aka fara. Idan mata ba su tarbiyya me kyau ba suka fifita ilimin zamani da samun tarbiyya daga iyayan da ba su san tarbiyya ba sai son yaya ba yanxu aka fara. Idan masu kudi da talakawanmu ba su koma kan tafarkin koyarwa Manzon Allah ba yanxu aka fara. Idan mamanmu ba su yadda cewar karin aure umarnin Allah ba ne su koyi halattaccen kishi irin na matan sahabbai ba yanzu aka fara. Idan har mamanmu ba su daina chatting din banza da Matan banza da sunan wayewa da nuna tsiraicin Juna ba yanzu aka fara. Idan har mata ba su guji duba wayoyin mazan su ba, su kuma mazan ba su ji Tsoron Allah gurin yin chatting da abin da Allah ya haramta musu don suna takamar ana cewa kar mata su taba wayar su ba yanzu aka fara. Allah ya shiryemu da zuri'armu ya sauya mana tinanin akan wanda muke yanzu na fifita wayewar bature fiye da addininmu. By Fauziyya D. Suleiman
https://mbasic.facebook.com/story.php?story_fbid=1762309317404057&id=100008750176439&refid=52&__tn__=C-R&fbt_id=1762309317404057&lul&ref_component=mbasic_photo_permalink_actionbar&_rdr#s_61d31a22f898fe748c0eeff2cb2ddcd8
[11/30, 10:15 PM] Ibrahim Usman: Wani BAFULATANI ne zai hau mota a tasha kudin sa basu cika ba sai akaki yi masa ragi, anan aka barshi a tasha... Ana cikin tafiya sai motar tayi hatsari wasu suka mutu, wasu suka ji ciwo. sai aka dawo dasu. Bafulatani Yace:"ME YA FARU...??? Sai akafada masa... Bude Bakin Gogannaka ke da Wuya sai Yace:"KAN UBA! ARADU YAU TALAUCI YAYI RANA ��😂😜😬
Comments
Post a Comment