To live with out violence

New rules and regulations of twenty one century wedding
an dai na kai amare with the following items
1.wuka saita roba
2.lemo sai na roba
3.cokali sai na roba
4.tukunya sai ta  kasa
5.abinci kowa Ya girka nasa
6.baruwan kowa da wayar wani
7.kowa kuma dakinsa daban
8.kofi saina roba
9.bayin turaren wuta
10.zuwa unguwa sau daya ashekara shima ganin gd kawae
11.ba chatting
12.number mahaifiyar ki Kawae awayar
Domin samun kwanciyar harkali do soyayyaya dakuma dorewar zaman lapiya a gida Jen mazajen ku

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Magungunan sanyi ingantattu

Sirrin kaza