Wani aiki sai budurwa

WANI AIKI SAI BUDURWA💃💃💃

1:- Kasiya mata waya takira wanida ita 💑

Kai kuma tama please call me 🤳

2:- Kai mata kyauta tabawa wani saurayin 🎁🕺

Idan katambayeta tace baka yarda da ita bane🙇‍♀

3:- Kaje wajanta zance akan lokaci tabatama lokaci. 🚶🚶

Wai aiki take👩‍🍳

4:- Kadamu da ita bakinciki yakasheka😩

Karabu da ita kashiga damuwa😭

5:- Kai mata dinki tayima wani ado dashi💃💃

Idan kayi magana tace sunyi datti🙎🏽

6:- Kaje wajanta zance katarar da wani 👫🚶

Idan kayi magana ace zamada saurayi daya matsala🤕🤕

7:- Kadinga yabanta agun abokai😘😘

Itakuma tadinga zaginka agun kawaye😏😏

8:- Kace yaushe zandawo zance race sai jibi///🚶

 Saboda wani zai zo👫

9:- Tasaka kuka taki rarrashinka😭😭

10:- Idan aka tambayeta agidansu sai tace saikai 🕺

Alhali bahaka bane☹☹

11:- Kakira wayanta kaji buzy katam bayeta🤳😴

Tace wata aunty nace ta takirani👩‍⚖

12:- Kanuna kishinka akanta ☹☹

Tacema kafiya takura mata😴😴

Hmmm sai hakuri da yan mata ☹☹

KOBA HAKA BANE YAN MATA ?? 🤔🤔🤔

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Buhari must support benue anti-grazing law

Today is silly questions asking day