Warning
Zuwa ga Matar da zan aura
Sakamakon yanayin makarantu danayi daban daban yasa inada abokai mata da yawa kuma muna yin waya dasu wani lokacin har text messages, saboda haka Idan kinga sunan wata kada ki damu abokiyar karatu ce.
Sannan nan gaba zan nuna miki wasu daga cikin su da sunayen su domin tabbatar wa.
Sannan kuma idan bazaki damu ba kada a siyo wuqa Idan Antashi siyo kayan kicin, zan nemi hanya mai sauki wajen yanka kayan da kike son yankawa da wuqar.
Daman babu maganar shan lemon kwalba a gidan sena roba.
Ki huta lafiya

Comments
Post a Comment