Magungunan sanyi ingantattu
CIWON SANYI NA MARA Hafizu mohd Shuwaki. 08022999691. 08144613030. Bismillahirrahmanirrahiym. Kamar yanda kuketa tambayata akan Maganin Ciwon Sanyi Da Alamominsa, Yau Gashi Allah Ya Bani Ikon Yin Rubutu akan Haka. Menene Ciwon Sanyi? Ciwon sanyi Yanada ma'ana da Yawa kuma Kowane malamin sanin Magungunan Gargajiya Akwai yanda ya fahimceshi. Amma a takaice, Ciwon Sanyi Wani ciwone da yake shiga Jikin Mutum sai Ya fesomasa/ta da Kuraje a gabansa/ta, Ko kuma Ya haddasamaka/ta Kaikayin Gaba, ko Warin Gaba ko Wata Dauda da Idan ka/ta Durza Hannunka/ta A Matsematsinka/ta Sai ka/taga Dauda mai Wari, ko kuma Kankantarda Mazakutar Namiji, Da sashi saurin (INZALI) Da Dauke masa/ta Sha'awa, Dasa Marenansa Daya yafi Daya Girma, Hakama Yakan sa Mace Tarika Jin Zafi lokacin Saduwar Aure, da sauransu. MENENE ALAMOMIN CIWON SANYI? Ciwon sanyi yanada Alamomi da yawa Amma ga kadan daga cikinsu: 1- Jinzafi lokacin Fitsari. 2- Fesowar Kuraje Akan marena ko mazakuta ko m...
Comments
Post a Comment