Yaudara a yau
YA KAMATA KOWA YAJI LABARIN WATA BUDURWA�� DATA GAGARI JAMA`A : :::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::wani saurayi ne yaga wata Budurwa yana so ya Aura. sai ya Gayawa mahaifinsa, yayinda mahaifin ya Ganta sai yaji shima yana sonta Aka kwasa Akaje wajan <Yan sanda, D.P.O yace aje a Taho Da yarinyar, koda Aka zo Da yarinyar ya kalleta sai yace Ai Dashi Tafi Dacewa wannan Aka Tafi kotu Alkali ya Ganta sai yace shima wannan Ai dashi Ta Dace Aka kwasa Aka Nufi wajan Sarki shima Da Ya ganta sai yace Ai wannan Da manyan mutane Ta Dace Irinmu, Aka kwasa Aka Nufi Gurin malami, wato liman yace To ina yarinyar Domin Aji watakeso?? Yayinda liman ya Ganta, sai yace ina Ai shine yafi Dacewa Da ita. Daga Nan sai Buduwar Tace Tanada magana, yanzu zata sheka Aguje Duk wanda ya cimmata To shi zata Aura. Yarinyar Ta Ruga suka Bita Aguje, Ana kan Gudu Dukkansu suka Fada Rami Babu wanda ya kamata. -kunsan Me yasa ake son wannan Budurwar?? =itace Duniya�� -kun san menene Ramin Nan Da suka Fada?? =shine kabari�� Don Haka `yan uwa Duniya Dai Ba Gurin zama Bace, wai yinzu (Al Qur ani) shiya zama abun jefawa bandaki. Subuhanillah. Dan Haka muji Tsoron allah kafin mu fada cikin wannan Ramin���� Ya Allah kasa mu cika Da kyau Da imani�� KUMA DAN ALLAH Duk wanda yahadu da wannan sakon yakanne yaturawa grup 3 dan girman allah musamu lada baki daya.
*�� Dr Isah Aliyu Pantami's*
*�� Dr Isah Aliyu Pantami's*




Comments
Post a Comment