Za a ba kare minister
Za'a ba wa kare lambar yabo
Mintuna 57 da suka wuce
Aika wannan shafi Facebook Aika wannan shafi Twitter Aika
Hakkin mallakar hotoREUTERS
Image caption
Kare Mally ya taka muhimmiyar rawa a yakin Afghanistan
A yau ne wani kare da ya samu horon soji wanda kuma ya yi matukar taimakawa wajen ceton rayukan sojoji a Afghanistan zai karbi babbar lambar yabo wadda Burtaniya zata bayar ga dabbar ta yi namijin kokari a wani fada ko yaki.
Karen mai suna Mally, za'a bashi lambar yabon ne da aka yiwa lakabi da Dickin.
Fasto ya sa mabiyansa cin kyankyaso
Karnukan Amurka 'sun fi mutanen Nigeria' gata a asibiti
A shekarar 2012 Mally, wanda aka yi masa horo a kan yadda zai gano abubuwan fashewar da aka binne ko aka boye dama abokan gaba ya fara aiki da dakaru na musamman daga Burtaniya da Afghanistan domin fatattakar masu tayar da kayar baya na kungiyar Taliban daga wani gini a Kabul.
Sau biyu dai Mally na samun rauni bayan da ya shiga wuta a dalilin aiki inda ya je hutun jinya, bayan ya warke kuma ya dawo bakin aik

Comments
Post a Comment