Aside
[12/20, 12:13 PM] +234 803 887 4149: *Aside going through your boyfriend's phone...which other thing can you do to lose weight?*
[12/20, 3:19 PM] +234 903 824 8256: 😄😁Yau ranar tsoma waya ce cikin ruwa ta duniya, tayi minti 30 😁😄sabida haka da zaran kaga wannan sakon ka hanzarta ka sami ruwa ka tsoma taka idan son samune ka jefata cikin rijiya ko rafi💐💐
yanzu haka nima daga cikin rijiya na rubuto maku wannan sakon
HAPPY RANAR TSOMA WAYA CIKIN RUWA💐💐💐💐💐💐💐
[12/21, 12:02 AM] Bashir Babandi: TARIHIÑ RAYUWAR SHEIKH JAFAR MAHMUD
ADAM KAÑO
.
.
Please Dan Allah Dan Annabi S.A.W idan Kun
Karanta Kutura Zuwa Group Ko Page
An haifi marigayi Sheikh Ja'afar
Mahmoud Adam a garin Daura, a shekara
ta 1962
(ko da yake wani lokacin Yakan CE
1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya
fara karatunsa
na allo a gidansu, a Mijin Wurin
Yayarsa,Mallam
Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na
jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi
wajen wani Malam Umaru a wani gari wai
shi Koza,
kimanin kilomita 9 a arewa da Daura,
wanda shi ma akwai dangantaka ta jini
a tsakanin su, wanda kuma shi ne
musabbabin zuwansa Kano.
Bayan sun zo Kano ne tare da wannan
malami nasa, a shekara ta 1971 (ko
1972), sai suka zauna a makarantar
Malam Abdullahi, Wanda
asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne,
amma yake zaune a unguwar Fagge a
Kano. Tun kafin zuwansu Kano, tuni
marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara
haddar Alkur'ani mai girma, wanda ya
kammala a shekara ta 1978.
Bayan da Malam ya kammala haddar
Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai
sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a
lokaci daya a shekara ta 1980
Ya shiga makarantar koyon Larabci ta
mutanen
kasar Misra a cibiyar yada Al ' Adun Rude
Misra, Egyptian Cultural Centre), sannan
kuma ya shiga makarantar manya da ba su
yi boko ba ta
Masallaci Adult Evening Classes, tunda a
lokacin shekarunsa sun wuce shekaru
na primary, amma duk da haka a
wannan lokaci shi ne mafi kankanta a
ajinsu. Haka ya rika yin wannan karatu guda
biyu: Waccan makarantar ya je ta da
Daddare Bayan Sallar Lsha ' in, waccan
kuma ta koyo harshen
larabcin da yamma.
Ya kammala wadannan makarantu a
shekara ta 1983
Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga
makarantar GATC Gwale a shekara ta
1984, kuma ya kammala a shekara ta
1988.
A shekara ta 1989,ya sami gurbin karatu a
jami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya
karanta
Ilimin Tafsi wanda kuma ya kammala a
shekara ta 1993.
Sannan kuma Sheikh Ja’afar ya sami
damar Kammala karatunsa na digiri na biyu
(Masters) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta
Afrika da take Khartoum, Sudan.
Sannan kuma, kafin Rasuwarsa,ya yi
kokari wajen kammala karatunsa na
digiri na uku, wato digiri da digirgir (Phd), a
Jami ' ar usman dan Fodiyo da
take Sokoto.
Daga cikin malamansa na ilimi, akwai
malaminsa na farko, mutumin kasar
Masar,
Sheikh Abdul-Aziz Ali al- Mustafa, da kuma
Malam Nuhu a unguwar
dandago,wanda malam ya karanci ilimi
fikihun malikiyya da wadansu
Littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma
Malam Muhammad Shehu, mutumin
Lokoja, wanda Malam ya karanci nahawu da
sarfu da balaga da adab a
wajensa.
Akwai kuma Jibrin Abubakar Sheikh
Limamin Masallacin Juma ' at BUK, akwai
kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi
ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin
malamansa na jami'a
kuma, akwai Sheikh Abdurrafi ' u da Dr..
Khalid
Assabt.
Daga cikin karatuttukan da malam ya
karantar da su, sun hada da tafsirin
Alkur'ani mai Girma, kitabuttauhiid,
Umdatul Ahkaam, ARB'UNA
Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul
Maraam,
Riyaadussalihiin, SiiratunNabawiy,
Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus salaatun nabiiy.
Wasu daga cikin daliban malam sun hada
da Malam Rabi ' u umar r / lemo da
Malam Sani Abdullahi Alhamidi dorayi da
Mallam Abdullah Usman da Malam Usman
Sani Haruna da Malam Ibrahim Abdullahi
Sani Da Malam Yunus Ali Muhammad da
Dr.. Salisu Shehu da Malam Shehu Hamisu
Kura da malam anas Muhammad Madabo.
Kafin rasuwarsa, malam ya fara
gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a
harshen Hausa a karkashin wannan cibiya
(Sheikh Ja ' afar Islamic
Documentation Centre).
Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam
ya rasu ranar juma'a 26/Rabii'u
Awwal/1428
(13/04/2007) sakamakon harin da wadansu
'yan ta'adda suka kai masa, a
daidai lokacin da
Yake jagorantar sallar asuba a Masallacin
Jumaa na dorayi.
Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida,
yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki
58 daidai bayan aiwatar da
wannan kisan gilla a kansa.
Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina
cikin kasar nan suka Halarci Jana ' Izarsa,
kuma
an binne shi ne a makabartar Dorayi. Allah
ya ji kan sa ya Gafarta Masa, yayi
masa tagomashi da gidan aljanna.
Amin Dan Allah Kada Kubari Kuwuce Ba
Tareda Kun Turawa Wasu Group Ba
.
ALLAH YAJIKAÑ MUSULMAI ÑA DUÑIYA
[12/21, 9:28 AM] +234 803 887 4149: MEN ARE JUST THE BEST!
Man Versus Woman...
A Woman Didn't come Home 1 night. The
Next Morning, she told her Husband that
she had slept over at a Friend's Place, the
Husband called his wife's 10 best Friends
but none of them Knew anything about it.
.....
A Man dint come home One Night, the
Next morning he told his Wife that he Slept
over at a Friend's place, the Woman called her
Husband's 10 best friends, 8 of them confirmed
that he had slept at their Place
while 2 said he was still there.
Hahahahaha
MEN!!! We Too Much Jaree. . . Wey My Real
Niggas Dem. . CHOP KNUCKLE JOOR!!! ???
Efon.com
[12/21, 9:29 AM] +234 803 887 4149: Funny !! Wife: Honey, Can U Do Me A Favour ? Husband: Sure, Anything 4 U My Love Wife: Can U Kill A Lion 4 Me ? Husband: Are U Mad ? Request Something Else ! Wife : Ok Then, Can I Go Through Your Whatsapp ? Husband : Where Is The Lion U Want Me To Kill ? .... One Word For The Husband Please !!!
Efon.com
Comments
Post a Comment