A torching heart true live story
Ga wani labarin da zan so ka karanta. Wata baiwar Allah ta turo min
ILIMIN RAYUWA ACIKIN LABARIN
Wani mutum ne yai mafarki yana cikin daji
yanata faman tsala gudu kuma ga zaki yana
binsa abaya suna ta tsere baiyi aune ba
kawai sai yaji shi ya fada wata katuwar rijiya
amma kafin ya kai kasan rijiyar sai ya samu
sa a ya rike wani reshen bishiya dake cikin
rijiyar yana rikewa kawai sai yaduba kasan
rijiyar kawai sai yaga wani katon miciji ya
fasakai ya fito da dafin bakinsa yana jiran
fadowarsa kawai sai yaji reshen bishiyar da
Yakama yana niyyar karyewa yana dubawa
kawai sai yaga ashe wasu berayene guda
biyu da fari da baki suke cinye reshen da
yake rike da shi kawai yana juyawa gefen
hagunsa kawai sai yaga xuma da kayan
marmari kawai sai ya manta da irin bala in
da yake ya Fara cin wayannan kayan
marmarin
Wannan shine misalin
Da :: Imamu malik ::ya bayar akan
duniya ::::: Wannan zakin da kaga yana bin
mutumin misalin mutuwace yadda takebin
Kowane mutum ::::Wannan reshen bishiyar da
Yakama shine misalin rayuwar Kowane
mutum::::Wadannan berayen guda biyu Baki
da fari sune misalin Rana da wata ma ana
kullum suna cinye maka yawan kwanakinka
aduniya ::::Wadannan kayan marmarin kuma
daka kegani shine misalin jindadin duniya da
Yake mantar da bawa komawa ga Allah
:::::Wannan micijiyar kuma itace misalin
kabari da bala in da Yake cikinsa ::::tabbas
wannan Al amari yana kan Kowane bawa in
banda wanda ya tsaya ya gyara tsakaninsa da
Allah :::::Allah ubangiji yasa mudace
ameeen::::::Duk mai kaunar Allah da
manzonsa idan y kàranta to ya turawa group
3 ko 2
Comments
Post a Comment