Finally today is the final day

[1/1, 12:26 AM] ‪+234 907 839 8990‬: *Finally, today is the end of 2017.* To God Almighty = *I say Thank You.* To my true friends = *I appreciate you all.* To those who showed me love = *I' m grateful.* To those who hurt me = *I forgive and forget.* To those I really hurt = *I'm so sorry, please forgive me.* To those who challenged me = *lets do it again.* To those I showed love to = *I still love you and will continue to love you.* To those who helped me = *I am so grateful and will reciprocate in due season.* THANK YOU FOR MAKING 2017 A FRUITFUL YEAR FOR ME. *WISHING YOU A PROSPEROUS 2018 AHEAD.* [1/1, 9:08 PM] ‪+234 816 920 1922‬: *JAN HANKALI DAN ALLAH KU DAURE KU KARANTA* Allah Sarki! Lokacin da aka shiga sabuwar shekarar musulunci kadan daga cikinmune suka sani kuma kadanne a cikinmu suka turawa 'yan uwa musulmi sakon murnar sabuwar shekarar, amma abin mamaki a yau duk wani Group da ka shiga ba wani abu da ya dauke hankalin 'yan uwa musulmi kamar tura sakon taya murnar shigowar sabuwar shekarar Nasara. 'Yan uwa musulmi yaushene zamu rinka mutumta sabuwar shekarar musulunci? Ka turawa 'yan uwa musulmi Ko Allah zaisa su farko su daina taya Nasara murna *Edited by Ayshee.Y.A* [1/2, 6:35 AM] ‪+234 703 768 9586‬: Gobe Za,a fara Azumin Ayyamut Tashriq 13-14-15 Ga wataIn zaka iya kayi,In bazaka iya ba ka Tunatar kana da Ladan Azumin Wata Guda.Allah yasa ayi asa'a.

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Magungunan sanyi ingantattu

Sirrin kaza