Health tips

[1/1, 8:39 AM] ‪+234 706 392 6507‬: 🥀Appreciation 🥀Appreciation 🥀Appreciation It is my heart desire to specially thank you for all the messages sent to me throughout the year. I want you to know that, I read them all. I know you have invested your time, money and instincts to get them arranged across to me. Also I must let you know that those messages had added values to me in every aspects of my life. Therefore, I say big big thanks to you, may the Grace of God be with you for ever more. Happy new year in advance. I believe you'll do more in 2018. You're special always I appreciate you [1/1, 5:53 PM] ‪+234 706 392 6507‬: The Word for Today!God will come in all His Divine power and presence to bring about a season of redemption in all areas of your life. Look to Him with a high degree of expectancy. Good afternoon#HappyNewYear#HappyNewMonth [1/1, 10:48 PM] ‪+234 813 540 0024‬: 🍀🍀 wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyara🍀🍀🍀 🌿🌿Bayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu'oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,🌿🌿🌿 🌹🌹Bayan ya taso sun kama hanyar zuwa gida, sai suka ga manzon Allah yana kuka 😭😭 kuma yana murmushi 😀😀,,,,🌹🌹, 🌺🌺Sai sahabbansa suka ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka😭😭 kuma kana murmushi😀😀, 🌺🌺🌺🌺🌺 💐💐💐Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, 💐💐💐 🌸🌸🌸Sai sayyidana Abubakar ya ce ya ma'aikin Allah mu ne ko?🌸🌸🌸 🍄🍄🍄Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina ne🍄🍄🍄 🌼🌼🌼Sai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma'aikin Allah ni ne ko?🌼🌼🌼🌼 🌻🌻🌻Sai ma'aikin Allah ya ce ai ku jinina ne🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻 🌴🌴🌴Sai suka ce to ya Rasulullah su waye?🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴 🍁🍁🍁Sai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁 ❤❤❤Sai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina gai da su,❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ 🌺🌺🌺Manzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina gai da wadannan mutane🌺🌺🌺 ******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma'aikinKa, Ka yi mishi sakamako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen. ❤❤ ❤❤❤ Share it to ur friends, ba don ni ba, ka yi/ki yi domin Allah.

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Magungunan sanyi ingantattu

Sirrin kaza