To live with people peacefully

[11/11, 10:18 PM] โ€ช+234 906 159 9227โ€ฌ: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

Ka zauna da mutane lafiya dan watarana sune masu raka ka makwancika

๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ itama yar Tunatarwa ce๐ŸŒบ
[11/11, 10:19 PM] โ€ช+234 906 159 9227โ€ฌ: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

Ka kasance maj yin sallah akan lokaci dan watarana itace zata tayaka kwanciyar kabari

๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ wannan Tunatarwa ce๐ŸŒบ
[11/11, 10:20 PM] โ€ช+234 906 159 9227โ€ฌ: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

Ka kasance maj yin sallah akan lokaci dan watarana itace zata tayaka kwanciyar kabari

๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ wannan Tunatarwa ce๐ŸŒบ
[11/11, 10:21 PM] โ€ช+234 906 159 9227โ€ฌ: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

Ka kasance mai yawan istigfari don samun kusancin ubangijinka

๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ yar Tunatarwa ce ๐ŸŒบ
[11/11, 10:21 PM] โ€ช+234 906 159 9227โ€ฌ: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

Ka yawaita yin hailala koda yaushe domin shine mafi soyiwar kalami a gurin Allah

๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ yar Tunatarwa ce ๐ŸŒบ

Comments

Popular posts from this blog

ZAKAT AL - FITR

Magungunan sanyi ingantattu

Sirrin kaza