Amazing thing that happen yesterday in kano
[12/13, 6:42 PM] โช+234 813 540 0024โฌ: ABIN MAMAKIN DA YA FARU JIYA A KANO .
Da yammacin jiya ne a unguwar Kabuga dake cikin birnin Kano, wata mata ta kira wani mai gyaran takalma (shoe shiner) don ya dinke mata takalmin ta da ya katse. Ko da mai gyaran takalmin yazo sai ta bashi takalmin da nufin ya cigaba da aiki, ita kuma sai ta koma cikin gida ta cigaba da aikace-aikacen gida, ta bar mai gyaran takalman anan kofar
gida. Shi kuwa mai gyaran takalmin nan koda yaga ta shiga gida, ya waiga gabas da yamma bai ga kowa
ba, ya dai tabbatar babu
mai ganin sa, kawai sai ya fiddo wani abu daga cikin dan akwatin sa ya sanya ma takalmin ya dinke. Inda Allah ya rufa ma matar nan asiri, ashe wani mutum yana bisa bene yana kallon duk abinda
mai gyaran takalmin nan ke
aikatawa.
Bayan mai gyaran takalmin ya gama dinke takalmi, sai ya kira matar nan da tazo ta sanya ta gani idan yayi. Har matar nan zata sanya takalmin nan sai mutumin nan dake bisa bene ya daga murya yace "kar kisa takalmin nan" Mata ta tsaya cak cikin mamaki har mutumin nan ya sauko
yace mai gyaran takalmin ya fara sanyawa tukuna. Nan aka yi aka yi yasa takalmin nan amma ya ki.
Mutane suka taru makil aka tilasta ma mai gyaran takalmin nan sai ya sanya takalmin nan. Allahu akbar, Allah dai yasa matar nan bata da rabon wahala, kuma dai Allah yasa ranar nan dubun shi ta cika. Bayan ya
sanya takalmin, nan kun san me ya faru?
Ai ko da ya sanya takalmin sai kawai takalmin nan ya sake katsewa, ashe abin da mutumin nan ya gan shi yana sanya ma takalmin ashe zare ne marar kwari ba lilo ba kamar yadda aka saba,
A karshe dai aka tilasta shi dole ya sanya zare mai qwari ya sake dinke takalmin. Don haka yan uwa musulmi a yi hattara, maha'inta sun yi yawa.
Idan kunne ya ji jiki ya tsira.
Haka akayimin jiya dan haka nace nima sai narama๐๐๐
Kuna ta bin labarin ji kuke zai zama doya ko??๐๏ฟฝ๐๐๐๐๐๐๐
[12/13, 10:02 PM] โช+234 806 229 1897โฌ: WADANNAN SUNE WADANDA AKE TUNANIN ZA A BIYAMA AKIN HAJJI BANA
sai Ku duba idan mutum yaga hoton shi sai ya godema admin
๐๐ค๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐ป๐ด๐พ๐ฆ๐ฝ๐ฆ๐ฝ๐ง๐ง๐ฎ๐ฟ๐ต๐ผ๐ง๐ธ๐ธ๐ด๐พ๐ฆ๐ฝ๐ง๐๐๐๐๐๐๐๐ค๐๐๐๐ค๐๐ด๐พ๐ฆ๐ฝ๐ง๐ค๐๐๐ค๐๐๐ค๐๐๐๐๐๐๐๐๐ง๐๐๐ง๐ฎ๐ฟ๐ต๐ผ๐ธ๐ฆ๐ฝ๐ด๐พ๐ฎ๐ฟ๐ด๐พ๐ง๐๐ค๐ค๐ด๐พ๐๐ธ๐๐๐๐๐๐๐ค๐ค๐ด๐พ๐๐ธ๐๐๐๐๐๐ฎ๐ฟ๐๐ง๐๐๐๐๐๐ค๐๐๐ง๐ค๐ฆ๐ฝ๐ฎ๐ฟ๐๐๐๐๐๐ง๐ฎ๐ฟ๐ต๐ผ๐ฆ๐ฝ๐๐ฆ๐ฝ๐๐๐๐ค๐ a duba da kyau fa
[12/15, 7:39 AM] โช+234 806 229 1897โฌ: May Allah continue to bless us for the rest of our life, pardon us to meet with goodness at Yaumul Aakhira, save us from the punishment of fire & Grant us and our family Jannatul Firdausi. Ameen Juma'at Mubarak.
[12/15, 7:50 PM] โช+234 810 886 3267โฌ: *ABOKI NA GA SHAWARA*
1. Ka kiyayi Macen da ba ta jin tsoron iyayenta.
2. Ka kiyayi macen da ta saba rike manyan kudi tun bata
yi Aure ba.
3. Ka kiyayi macen da ba ta da ilimin Addini.
4. Ka kiyayi macen da ba ta san rashi ba.
5. Ka kiyayi macen da rayuwar Boko ta rinjaye ta.
6. Ka kiyayi macen da za ka rika gani a waje lokacin da ya
kamata a ce ta na gaban iyayen ta tana taya su aiki.
7. Ka guji macen da za ka je zance kaga samari sun yi layi
kowa ya na jiran ya zanta da ita.
8. Kada ka yi gangancin Auran Mace wai dan kana
Tausayinta.
9. Ka kuma yi cikakken bincike, a kan Macen da zaka
Aura.
*YA ALLAH KABAMU MATA NAGARI MASU KAUNARMU AMEEN* *sign 08032318882 muryar matasa* ๐ฃ
Comments
Post a Comment