The hero of the world
[11/29, 10:55 AM] +234 810 859 6193: Halima Abubakar KD ABINDA YASA NABAR AQIDAR SHI'A. Ni suna na Alhj Adam, mazauni kaduna, na kasance acikin wannan aqidar tun tuni har nakai matsayin shugaban HURRAS a yekinmu (ugw. Rimi) da kewaye. Wallahi wallahi wallahi wannan maganar dazan fada babu kage acikinta Ni Alhamdulillah inada rufin asiri dai-dai gorgodo, sai nabiyawa kaina zuwa aikin haji. An rege saura kwana kadan zamu tashi, abokaina wanda basai na kama suna ba, sukayimin rekiya zuwa airport, bayan zan tafi shiga jirgi sai suka cemin, zamu baka saqo idan kun sauka a madina, idan ka ziyarci Annabi SAW, ka la'anci wane da wane, sai bance musu komaiba nayi murmushi nashiga jirgi. Bayan mun sauka madina an kaimu masauki mukayi wanka nashirya sai natafi masallaci nayi nafila sai nazauna ina hutawa, take sai bacci ya daukeni, nan take sai nayi mafarki da Annabi SAW. Wallahi sai naga mutane biyu a tare dashi, damansa yace SAYYADI ABUBAKAR NE, hagunsa yacemin SAYYADI UMAR NE. Sai ya...